July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Daliban Makarantun Islamiyya sun bukaci a bude makarantunsu.

1 min read

Daliban islamiyya sun bukaci gwamnatin kano data bude makarantun su domin cigaba da daukar darasi.

A cewar daliban tsahon lokaci sun gaji da zaman gida tin bayan bullar annobar covid 19,wanda hakan ya haifar musu da koma baya a cikin karatun su.

A jiya ne dai gwamnan Kano Dakkta Abdullahi Umar Ganduje sanar da bude gidajen kanlon kwallon kafa tare da raba safar hanci da baki guda dubu 40 domin rabawa a gidajen kallon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *