June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Alarammoni 60 za’a dauka aikin koyarwa a samakon Covid19

1 min read

Hukumar Kura da tsangayun Islamiyyu ta jihar Kano ta ce Zata dauki alarammomi 60 domin koyar da almajiran da aka dawo mata dasu daga wasu daga cikin jahohin kasar nan.
Shugaban hukumar Gwani Yahuza Gwani Dan zarga ne ya bayyana hakan ayayin da hukumar ke tantance alarammomin da zasu koyar a yau.

Ya Kara cewa alarammomin zasu karantar da almajiran bisa tsarin karatun zamani dana addini.
Gwani Yahuza ya kuma ce Makarantu 13 dake ne kuma suna da dalibar dama da dubu biyu Wanda gwamnati ce ke daukar al’amuransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *