March 25, 2023

Corona virus ta Kashe Wani Babban Likita.

1 min read
Share


Wani babban dan siyasa a Congo wanda jigo ne a bangare ‘yan adawa ya rasu sanadiyyar cutar COVID-19.

Kafafen yada labaran kasar ta DRC, sun ruwaito cewa iyalan Pierre Lumbi ne suka bayyana mutuwarsa a Kinshasa a jiya Lahadi, sai dai ba a san ainihin shekarunsa ba.

Mamacin shi ne shugaban gangamin yakin neman zabe na madugun ‘yan adawa Martin Fayulu a lokacin ya ya tsaya takarar neman shugabancin kasar ta Congo a shekarar 2018.

A wani labari makamncin wannan kuma, shugaban Ghana Nana Akufor Addo, ya sanar da cewa ministan lafiyar kasar Kwaku Agyeman Manu ya kamu da cutar ta coronavirus amma kuma yana cikin yanayi na koshin lafiiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Copyright © All rights reserved. | Newsphere by AF themes.