June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Hisbah zata kawo sauyi akan tace fina-fanai.

1 min read

Hukumar Hisbah tayi Zama Na Musamman da Hukumar Tace Fina~finai da Shugabancin masu gidajen kallon wasan kollo na jihar ta Kano
Don Samar da tsari mai kyau na kula da lafiyar Al’umma da kula da lokacin ibada, tattaunawar ta shigo da batutuwa na alakar aiki tsakanin hukumomin guda biyu inda aka kalli yawaitar magungunan karfin Maza KO na Mata masu dauke da hutunan tsiraici da abinda ya shafi films da yan (downloading) da masu TV Games
Da Sauran batuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *