June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jamb ta ragewa dalibai makin shiga jami’a a Kasar nan.

1 min read

Hukumar shirya jarabawar shiga manyan Makarantu ta kasa Jamb ta ce maki 160 shi ne ta amince dalibai su nemi jami’a a kasar nan.

Magatakar hukumar Farfesa Is-haq Oloyede ya bayyana haka a yau Talata.

Ya ce babu wani dalibi da za’a bawa admission jami’a matukar makin sa bai kai 160 ba.
Farfesan ya Kara da cewa kwaleji da sauran polytechnic zasu iya bada admission ne daga matakin maki 120 zuwa 100.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *