April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shugaban ruko na APC a Nigeria ya sake zaban fidda gwani a jihar Edo.

1 min read

Shugaban


Sabon shugaban riƙo na jam’iyyar APC Victor Giadom ya soke
zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar Edo a Najeriya.
Gidan talabijin na Channels ya ruwaito Mr Giadom na cewa ya
dauki matakin ne bisa umarnin da kotu ta bayar a baya wanda ya
ba shi damar yin hakan.
A cewarsa, ya samu goyon bayan mambobin Kwamitin
Gudanarwa na Jam’iyyar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *