July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano dake garin Wudil ta fara amfani da Hasken Rana wajen yaki da Covid 19.

1 min read

Jami’ar Kimiyya da fasaha ta jihar Kano tana kokarin gano hanyar da za a iya yin amfani da hasken rana wajen yaki da cutar COVID19. Hukumar Jami’ar ta bayyana cewa, yana da muhimmanci ta bada gudummuwa ga yunkurin da ake yi a kasashen duniya na shawo kan annobar. Ga abinda suke yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *