June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Sakamakon wasan gasar Premier ta Kasar Ingila.

1 min read

Brighton 2-1 Arsenal
An ci Arsenal kwallo na biyu ne a minti 94 da dakika 26, kuma Neal Maupay ne ya ci wa Brighton kwallo mai mahimmaci da ya bai wa kungiyar maki ukun da take bukata.
16:04
Yadda kungiyoyin suka muza leda
16:03
Brighton 2-1 Arsenal
Brighton na cin kwallo na biyu alkalin wasa ya hura tashi kuma Neal Maupay ne ya ci kwallon nan da nan ‘yan wasan Gunners suka zagaye shi domin yana da hannu a raunin da golan Arsenal, Bernd Leono ya yi.
15:58
GOAL – Brighton 2-1 Arsenal
Neal Maupay
15:49
West Ham v Wolves
15:44
Brighton 1-1 Arsenal
Rabon da Alexandre Lacazette ya ci kwallo a wasan waje a gasar Premier League tun ranar 9 ga watan Fabrairun 2019.
15:41
Brighton 1-1 Arsenal
Lewis Dunk
An karbi kwallon wasa ya koma 1-1
15:38
Brighton 1-1 Arsenal
Za a je a duba kwallon a VAR
15:36
Brighton 0-1 Arsenal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *