June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Rundunar sojin saman Najeriya ta kera na’urar numfashi ta cutar korona.

1 min read

Rahotanni sun tabbatar da cewa Na’urar wacce ke dauke da abubuwa masu yawa tana iya daukar nunfashin Adam tsawon lokaci tare da sanya Adam nunfashi.

Ko baya dai Jami’ar Bayero ta kera irin wannan Na’ura mai sanya nunfashin a kokarin da kasar da take na dakile annobar Coronavirus a Kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *