July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wata Kungiya ta bukaci Shugaban Kasa Buhari da rushe manyan Hafsoshin tsaron Kasar daga kan mukamansu.

1 min read

Kungiyar Malaman Makarantun Islamiyya ta Nigeria reshen Jihar ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta data kawo karshen zubar da jini da a sarar rayukan al’umma da yake Kara makari a Arewacin Nigeria.
Cikin wata sanarwa da Sakataren kungiyar Aliyu Al-sunny ya fitar ta nuna yau ta ce All.. ya bai yadda a zubar da jinin ko wani irin mutum ba,batare da wani dalili ba.
Haka zalika sanarwar ta ce kashe-kashen rayukan jama’a a jihar Katsina da Sokoto da kuma jihar Borno abune maradidi Wanda kuma dole a yayi tir da lamarin,aganin irin a sarar al’umma da akayi a ‘yan kwanakin nan.

Kungiyar ta kuma bukaci Shugaban kasa Buhari da ta sallami manyan hafsoshin tsaron Kasar tare da maye gurbinsu da mutanan da suke da kishi domin ganin an murkushe ‘yan ta’adan da suka addabi Nigeria baki daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *