June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gasar premier ta Kasar Ingila na cigaba da gudana a yau Mancity ta doke Burneley.

1 min read

Man City 5-0 Burnley

An tashi wasa kuma Manchester City ta hada maki uku da kwallaye biyar a raga.

Burnley dai ba ta gurbin da za ta bar buga gasar Premier League ta bana.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *