July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya dakatar da ba da biza ga ma’aikata ‘yan kasashen waje

1 min read

Trump ya dakatar da ba da biza ga ma’aikata ‘yan kasashen waje

Shugaban Amurka Donald Trump ya tsawaita lokacin bayar da takardar zaman dan kasa ta green card tare da dakatar da bayar da biza ga ma’aikata ‘yan kasashen waje har sai karshen 2020.

Wannan doka za ta shafi manyan kwararru a bangaren fasaha da wadanda ke taimaka wa ma’aikatan da raino ko ayyukan gida har da ma manyan ma’aikatan kamfanoni.

Fadar White House ta ce matakin zai ba da damar samar da ayyukan yi ga Amurkawan da annobar cutar korona ta shafi tattalin arzikinsu.

Amma masu suka sun ce Fadar White House na amfani da annobar cutar korona wajen tsananta dokokin shigar baki kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *