September 22, 2023

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Labari da dumu Dumunsa Abiola Ajimobi ya mutu

1 min read

Tsohon Gwamnan Jihar Oyo Abiola Ajimobi ya matu. Ajimobi ya mutu yana da shekaru 70 a duniya. Abiola Ajimobi a jagoranci jihar tin shekara ta 2011 zuwa ta 2019 kafin rasuwarsa. Bayanai sun yi nuni da cewa mutuwar ta sa tana iya alaka da annobar corona musamman yadda guji ya tabbatar da alamar hakan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *