April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An tilasta wa kwamishinonin gwajin annobar Corona.

1 min read

Gwamnan JJihar Filato Mista Simon Lalong ya umarci dukkan kwamishinoninsa da sauran ‘yan majalisar zattaswar jihar da su mika kansu a yi masu gwajin cutar korona, kana su killace kansu a gida tun daga ranar Laraba. Matakin ya biyo bayan samun kwamishinan ciniki da masana’antu na jihar, Mista Abe Aku, dauke da kwayar cutar bayan ya halarci wani taro da manyan jami’an gwamnati. Kwamishinan watsa labarai na jihar ta Filato Mista Dan Manjang, ya yi wa Is’haq Khalid karin bayani kan halin da suke ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *