June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Buhari Ya Mika Wa Majalisa Sunayen Jakadu 41 Domin Tantancesu.

1 min read

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya mika sunayen jakadu 41 ga Majalisar Dattawa domin tantancesu a cikin wata wasika da ya rubutawa shugaban majalisar Dr Ahmad Lawan.

A cikin sunayen akwai Oma Djebah, tsohon editan fannin siyasa a jaridar This Day, da Babban Editan jaridar The Guardian Oma Djebah, da kuma tsohon ministan harkokin tsaro Maureen Tamuno.

Akwai kuma Obong Effiong Akpan, da Faruk Malami Yabo da Umar Sulaiman da kuma Dare Sunday Awoniyi.

Shugaban majalisar, Dr Ahmad Lawan ya karanta sunayen a zaman majalisar yau Laraba bayan wata ganawa a kadaice.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *