Gwamnatin Kano ta cire dokar kulle a yau
1 min read
Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka a yayin da yake ganawa yanzu haka da kwamitin kartakwana mai yaki da annonar corona a jihar Kano.