April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Labarin Wasanni Arsenal na dab dab da kammala ciniki

1 min read

Fafutukar da dan wasanBarcelona Antoine Griezmann yake yi ta samun shiga a kungiyar ka iya bai wa Arsenal ko Inter Milan damar dauko dan wasan na Faransa mai shekara 29. (Express)

Arsenal tana fatan ganin David Luiz, mai shekara 33, ya iya rarrashin dan kasarsu ta Brazil Thiago Silva, mai shekara 35, ya koma kungiyar idan ya bar Paris St-Germain a bazara. (Le10 Sport, via Mail)

Kazalika Arsenal ta kara kaimi a yunkurinta na dauko dan wasan tsakiyar Atletico Madrid Thomas Partey sai dai ba za ta biya zunzurutun kudin da ya kai £45m don karbo shi ba. (Athletic, via Mirror)

Dan wasanTottenham daIvory Coast Serge Aurier, mai shekara 27, yana burge Monaco, wacce take fatan dauko shi a bazarar nan. (Sky Sports)

Dan wasanChelseadan kasar Denmark Andreas Christensen, mai shekara 24, ya ce ba shi da niyyar barin kungiyar kuma yana son sabunta kwangilarsa a Stamford

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *