June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kantin Kwari,Sabon Gari,Singer mai tallah shi ke da Riba daga gidan jaridar Bustandaily dake me yada shirye-shiryenta kan internet.

1 min read

‘Yan kasuwa da sauran masu gudanar da kasuwancinsu, da Makarantu masu zaman kansu,da masu gudanar da taruka hadi da kungiyoyi kuna da damar tallata hajarku.
Gidan jaridar Bustandaily ya fara karbar talla kai tsaye domin tallata hajarku a ko wani irin yanayi mukan saka hotunan abinda kuke so a tallata mu a cikin farashi mai sauki.
Haka kuma muna sanya sanarwar Daurin aure domin sanar da ‘yan uwa a cikin lokaci kankani.
Makarantu da sauran shaguna hadi da gidajen cin abinci, gidajen sayar da abinci wato Restaurant duka kuna da damar kawo tallanku cikin sauki a gidan jaridar Bustandaily.
Bustandaily bata tsaya a nan ba,gidan jaridar lunguna da sako na jihar Kano domin sanar da al’umma halin da kuke ciki.
Kuna iya sanar damu abubuwan dake faruwa ta wadannan hanyoyi kamar haka,www.bustandaily,com, ko kuma tafacebook Naseeb Rabiu kurawa,kuma ta lambar waya kamar haka.
09036287631
08149004687.
Mai tallah shike da riba.
Mun gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *