July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Saudiyya ta haramta taba Ka’aba ga masu aikin hajji

1 min read

Daga cikin sabbin ka’idojin na sun hada da haramta wa mahajjata taba Ka’aba yayin aikin hajjin wanda ake ganin ya shafi hana taba Hajraul Aswad da ake tabawa lokacin dawafi.

Za a bukaci mahajjata su rika ba da tazarar mita daya da rabi yayin gudanar da ibadar sannan sanya takunkumi wajibi ne.

Miliyoyin musulmi ne daga sassan duniya ke gudanar da aikin hajji sai dai a wannan shekarar an takaita adadin masu sauke faralin a karon farko kuma da kasar ta ke haramta aikin hajjin ga mahajjata na wasu kasashe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *