April 14, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

‘Yan majalisa sun kai ziyarar aiki filin jirgin saman Abuja

1 min read

Wasu ‘yan majalisar tarayyar Najeriya sun kai ziyarar aiki filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, babban birnin kasar.

‘Yan majalisar, wadanda suka hada da shugaban kwamitin zirga-zirgar jiragen sama, sun je filin jirgin saman ne ranar Litinin don duba yadda abubuwa ke gudana gabanin fara tashin jirage a kasar.

Gidan talabijin na Channels ya ruwaito ‘yan majalisar na rokon hukumomi da su tabbatar da bin dokokin kariya a yayin da ake ci gaba da samun karuwar masu kamuwa da cutar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *