July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An Nada Sabon Shugaban Riko Na EFCC

1 min read

An nada daraktan gudanarwa na hukumar dakile cin hanci da rashawa ta EFCC, Mohammed Umar a matsayin sabon shugaban riko na hukumar.

WASHINGTON D.C. —
A cewar kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) wani babban jami’i a hukumar ne ya bayyana hakan.

Hakan duk na faruwa ne bayan da aka dakatar da Ibrahim Magu daga shugabancin hukumar ta EFCC.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *