June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Coronavirus a Najeriya: Sabbin matakan hawa jirgin sama

1 min read

A ranar Laraba 8 ga watan Yuli ne za a fara zirga-zirgar jiragen sama na cikin gida a Najeriya.

Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na ta a uwitmakon da ya gabata.

Hadi Sirika ya ce za a ci gaba da zirga-zirgar jiragen sama daga Abuja babban birnin kasar zuwa Legas daga ranar Laraba 8 ga watan Yulin da muke ciki, Kano da Fatakwal da Owerri da Maiduguri za su koma aiki daga ranar 11 ga watan Yulin.

Sauran filayen jiragen sama kuma za a buɗe su don fara jigilar fasinja daga ranar 15 ga watan Yuni.

Ga dai jerin dokokin da hukumar kula da filayen jiragen sama na kasar ta fitar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *