July 18, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ana ci gaba da zanga-zangar yanke ƙauna

1 min read

Dubban mutane na ci gaba da gudanar da zanga-zanga a Bamako babban birnin ƙasar Mali inda suke kira da Shugaban ƙasar Boubacar Keita ya yi murabus.

Wannan ce zanga-zanga ta uku da aka yi ta nuna rashin goyon baya kan cin hanci da rahsawa da rashin shugabanci nagari da maguɗin zabe da kuma gazawar gwamnatin ƙasar ta kasa shawo kan rikicin ƙabilu da kuma na masu iƙirarin jihadi.Wata sabuwar gamayya ce ke jagorantar wannan zanga-zanga ƙarƙashin jagorancin Mahmoud Dicko.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *