June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Champions League: Watakila Man City ta kara da Juventus

1 min read

Manchester City za ta kara da Lyon ko Juventus a wasan zagayen gab da na kusa da karshe a gasar zakarun Turai, amma sai idan har ta doke Real Madrid a zagaye na biyu.

City ta doke Real da ci biyu da daya a wasan farko a zagaye na biyu kafin cutar korona ta sa a dakatar da gasar.

Za a buga wasannin da suka rage a cikin kwana 12 a kasar Portugal.

Cikakken Jadawalin

Zagayen gab da na kusa da karshe

1) Real Madrid ko Manchester City v Lyon ko Juventus (15 ga watan Agusta)

2) RB Leipzig v Atletico Madrid (13 ga watan Agusta)

3) Napoli or Barcelona v Chelsea or Bayern Munich (14 ga watan Agusta)

4) Atalanta v Paris St-Germain (12 ga watan Agusta)

Zagayen kusa da karshe daga ranar 18 zuwa 19 ga watan Agusta

Zagaye na biyu

7 ga watan Agusta: Manchester City v Real Madrid (2-1); Juventus v Lyon (0-1)

8 ga watan Agusta:Bayern Munich v Chelsea (3-0); Barcelona v Napoli (1-1);

Man City za ta fafata da Madrid a Etihad a Champions League.
Shekara 19 da Real Madrid ta bayyana Zidane dan kwallonta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *