April 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ba mu amince da soke Jarabawar Waec ba.

1 min read

yan Nigeria na ci gaba da sukar gwamnati game da matakin gwamnatin na soke jarabawar wanda Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya zrtar inda ya ce ba za’a zana jarabawar WAEC ta shekara ta 2020,wanda daliban kasar ba za su yi a sakamakon annobar Coronavirus.
A satin da ya gabata ta dai ministan ilimin ya sanar da cewa a bana babu daliban kasar a zana jarabawar,wanda matakin ya haddasa muhawara a shafukan sada zamunta wanda masa a fanin ilimi ke ganin cewa matakin ba zai haifar da Nigeria da mai ido ba.
Dakta Abdu Ahmad malami ne a kwalejin ilimi dake mubi a jihar Adamawa ya shaidawa Jaridar Bustandaily cewa gwamnatin tarayya bata yi shawara da masa fannin ilimin ba kafin yanke wannan mataki wanda suke ganin cewa akwai kura-kurai masu tarin yawa a ciki.

Dakta Abdu ya kuma kara da cewa har yanzu Nigeria an barta a baya amfanin lafiya dana sufuri da da sauran fannuka da dama wanda wajibine a lalubo bakin zaran.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *