June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kayan Masarufi na kara tashin gauran zabi a Nigeria

1 min read

Magidanta a mafi yawan jihohin Nigeria na ci gaba da dandana kudarsu sakamakon matsananciyar tsadar kayan abinci a kasuwannin kasar, wannan kuwa na zuwa ne a dai dai lokacin da har yanzu al’umma ke fama da ja’ibar COVID 19.Wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje, ya ziyarci kasuwar Wunti, daya daga cikin manyan kasuwanni da ke garin na Bauchi, domin jin dalilan tashin farashin.
A zantawar da jaridar Bustandaily tayi da wasu ‘yan Kasuwa sun bayyana cewa tabbas an sami wannan matsala,amma yana da alaka da tashin dan yan farashin manfetir a kasuwannin duniya da kuma farashin dallar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *