July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Dan Najeriya ya zama zakaran gasar UFC

1 min read

Zakaran wasan damben Najeriya ajin welterweight Kamaru Usman,ya kara lashe kambun gasar na duniya a wata karawa da aka yi a Hadaddiyar Daular Larabawa.

A al’adance ana gudanar da gasar ta UFC ne a birnin Las Vegas da ke Amurka amma saboda wannan annoba ta korona a ka mayar da wasan Abu Dhabi dan dai kar a tsaya da gudanar da shi.

Bayan doke dan kasar Amurkan Jorge Masvidal da ya yi, an bayyana Kamaru Usman, a matsayin kololuwar wasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *