July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Danben garga jiya Autan Dutsen Mari ya buge Bahagon Musa da Shagon Inda

1 min read

An dambata da dama a wasan safe da aka yi a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Najeriya ranar Lahadi.

Damben da aka yi kashe-kashe sun hada da:

Guguwar Mai Takwasara Guramada ya buge Dan Mutan Karmu daga Jamus
Shagon Matawallen Kwarkwada daga Kudu ya doke Shagon Shamsu daga Arewa
Shagon Bahagon Buma Guramada ya yi nasara a kan Shagon Mahaukaci Teacher daga Arewa
Autan Dutsen Mari Guramada ya kasge Garkuwan Musan Kaduna daga Jamus
Autan Dutsen Mari Guramada ya buge Shagon Inda daga Arewa
Damben da bai yi kisa ba kuwa:

Shagon Shagon Buzu daga Arewa da Shagon Autan Faya daga Kudu
Shagon Habu Jos daga Arewa da Guguwar Mai Takwasara Guramada
Shagon Dan Katsinawa daga Jamus da Shagon Shagon Bahagon Kanawa daga Kudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *