June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Majalisar wakilan Nigeria ta Umarci Buhari da ya bari a gudanar da jarabawar Waec ga daliban Kasar.

1 min read

Majalisar wakilai ta umarci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari daya bude Makarantu domin ci gaban Ilimi a Kasar nan.
Majalisar ta ce kamar yadda aka bude sauran gurare a kasar nan,wajibine suma makarantu a bude su, tare da barin daliban Kasar nan zana jarabawar Waec domin rashin zana jarabawar babban koma baya ne. ga ci gaban ilimi.
Majalisar ta kuma barin tazara da sanya takunkumin hanci da baki da sauran dokoki,suna abubuwan daya kamata a tilastawa jihohi da shugabannin Makarantun dama iyayen yara.
Tima kungiyar iyaye da malaman Makaranta ta soki gwamnatin Nigeria da yun kurin ci gaba da lalata bangaren ilimi a Kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *