June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shaharran gidan abinci na Seven Thirty Restaurant shi ne zabin kowa da kowa

1 min read

Shahararran Gidan abincin nan na seven thirty Restaurant, ya sake bullo muka da abinci kala-kala domin kara farantawa masu mu’amala damu.
A Seven thirty Restaurant akwai shinkafa da miya da tuwan shinkafa, da kuwon marasa da tuwan alkama hadi da abincin turawa iri-iri domin kuwa akwai masa da sinasir da sauran abinci dama.
Bugu da kari Seven Thirty Restaurant basu tsaya a nan ba, kai harma abincin biki ko suna ko walima ko wani taro duk a Seven Thirty Restaurant suna dashi.
A Seven Thirty Restaurant muna bada hayar gurin taro biki ko suna ko walima,ko kuma gurin gudanar da wasanni duk a Seven Thirty restaurant.
Ai kuwa Ladidi ba zamu bari a barmu a way aba,domin kuwa Seven Thirty Restaurant shi ne zabin mu a ko da yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *