Manchester United zata fatata da Chelsea a F.A Cup.
1 min read
Kungiyar Manchester United zata buga wasanta da Kungiyar Chelsea a wasan gasar cin kofin kalubale na kasar Ingila.
Manchester United ko kungiyar Chelsea duk wanda yayi nasara zai fafata da kungiyar da Arsenal a wasan karshe.