June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Buhari ba shi ne ke gudanar da mulkin kasa ba.

1 min read

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan masu zarge-zargen cewa ragamar jagorantar kasar nan ba a hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari take ba.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu ne ya sanar da hakan a jiya lahadi, bayan da wasu masharhanta suka yi rubuce-rubuce a jaridu cewa jagorancin kasar nan ya shiga halin damuwa matuka.
Malam Garba Shehu ya ce masu irin wannan ra’ayi suna yin hakan ne domin jefa shakku ga al’ummar kasa, kuma ba za su samu nasara ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *