July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gobara ta kone hukumar tattara haraji dake jihar Katsina

1 min read

Rahotanni sunce wutar wacce zuwa yanzu ba’a san musabbabin tashinta ba ana zaton ta kone wasu muhimman bayanai na hukumar.
Shaidun gani da ido sunce jami’an hukumar kashe gobara sun kawo dauki domin kashe gobarar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *