April 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jami’an tsaro na ta harba barkonan tsohuwa akan masu zanga-zanga a Kasuwar sabon Gari.

1 min read

Yan Kasuwar yanzu haka na cigaba da jifar Jami’an tsaro a yanzu haka a Kasuwar ta saban gari.
Yan Kasuwar na cigaba da kona taya tare da jifar Jami’an tsaron.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *