June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

_Abubuwan daya Kamata Mu Aikata a Kwanki 10 Na Farkon Watan Zul-hijjah_

1 min read

Insha Allahu jibi laraba zamu shiga kwanaki goma na farkon watan zul-hijja, wadannan kwanaki sune mafiya alkhairin kwanaki awajen Allah sune Allah yayi rantsuwa dasu a farkon suratul fajr.

Annabi (SAW) yace babu waÉ—ansu kwanaki da ayyukan alkhairi su kafi soyuwa awajen Allah kamar wadannan kwanaki goma na farkon watan zul-hijja.

Saboda haka anaso kowa yayi shiri na musamman don ribatar wadannan kwanaki ta hanyar yawaita ayyukan alkhairi kamar.

Azumtar wadannan kwanaki.
Yawaita karatun Alkur’ani.
kiyaye nafilfili.
Yawaita ciyarwa da sadakoki.
Yawaita sada zumunci.
Yawaita tasbihi da kabbarbari.
Da sauran ayyukan alkhairi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *