July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jamb ta umarci manyan makarantun kasar nan dasu fara bawa dalibai admission daga 21 ga wata

1 min read

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB,
ta fitar da dokokin da shugabanin manyan makarantu za su bi wajen
bada gurban karatu a makarantu su na zangon karatu na bana.
Wannan na kunshe cikin sanarwar da kakakin rundunar Fabian
Benjamin ya fitar cikin sanarwar da aka rabawa shugaban makarantu
a jiya.
Ka zalika ta cikin sanarwar an umarci shugabanin su bai wa dalibai
gurban karatu da suka nuna sha’awar su a gurbi na farko da na biyu
wato first and second choices tun daga ranar 21 ga watan Agusta
mai kamawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *