June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

‘Yan sanda sun kama matasan da suka kashe wata bayan sun yi mata fyade a Katsina.

1 min read

Lamarin dai ya faru ne a watan Mayu a wani kauye da ke karamar
hukumar Bakori ta jihar.
Rundunar ta bayyana damke mutanen ne kwana daya bayanwata
nasarar da ta ce ta yi kuma ta kama wani mutum mai shekara 51 da
ake zargi da lalata kananan yara mata ciki har da mai shekara hudu.
Kakakin rundunar ‘yansandan ta jihar Katsina, SP Gambo Isa wanda ya
tabbatarwa da BBC ya ce za su ci gaba da aiki domin ganin an kawo
karshen aikata miyagun laifuka a jihar.
A cikin ‘yan watannin nan an samu karuwar masu aikata fyade da
lalata kananan yara a arewacin Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *