July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An soke hawan sallah Babba a Jihar Kano

1 min read

Gwamnatin jihar Kano ta sake gudanar da bukukuwan Babbar Sallah a sakamakon annobar covid 19.

Cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai na jihar kano Kwamared Muhammad Garba ya fitar da safiyyar yau Laraba.

Sanarwar ta Kara da cewa gwamnatin ta dauki matakin ne a sakamakon cigaba da yaduwar annobar covid 19 wanda a duniya baki daya.
Malam Muhammadu Garba ya kuma ce sun aikewa masarautin jihar kano guda biyar dake nan kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *