June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Liverpool ta yi bikin lashe kofin Premier

1 min read

Liverpool ta yi bikin kofin da ta lashe na gasar Firimiya karon farko bayan shekaru 30
Liverpool ta karɓi kofin ne a gidanta Anfield bayan ta doke Chelsea 5-3.
Jordan Henderson – wanda ke jinya – shi ya karɓi kofin daga hannun tsohon fitaccen ɗan wasan ƙungiyar Sir Kenny Dalglish a mumbari na musamman.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *