July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wani Dan Sanda mai suna Daura dake Dorayi Babba zai gurfana a gaban kotu.

1 min read

Dan sanda Daura ya yiwa wani matashi dukan kawo wuka a yayin da yake sauraren case din Satar waya.

Dan sandar ya sanar da matashin cewa sai ya batar dashi baki daya.
Daga bisani dan sanda Daura ya rubuta takardar da ta sanya matashin kai shi ajjiya gidan gyaran hali.

Haka zalika dan sanda Daura ya san yawa matashin ankwa a hannun Matashin inda ya hada da hanun matashin da kariyar babur ya daure,Kai kace Kare aka daure.

Tini dai aka bada sammacin Dan sanda Daura domin gurfana gaban shari’a.

1 thought on “Wani Dan Sanda mai suna Daura dake Dorayi Babba zai gurfana a gaban kotu.

  1. Wannan dan sanda dayayi was wannan saurayi aika aika daiyi daidai ba,don hukuncin dayayi masa ya wuce hadda,yakamata hukama ta dauki mataki akan irie iren wannan jamian tsaron,
    Dako daga Abual Ayshat

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *