June 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yawan masu coronavirus ya haura miliyan 15 a sassan duniya

1 min read

Sabbin alkalumman hukumomin lafiya, sun ce yawan mutanen da suka kamu da cutar COVID-19 a fadin duniya ya haura miliyan 15, daga cikinsu kuma annobar ta lakume rayukan sama da dubu 617.
Alkaluman da hukumomin lafiyar suka fitar da yammacin yau sun nuna cewar annobar ta COVID-19 ta kashe mutane dubu 617 da 603 a sassan duniya, daga cikin mutane miliyan 15 da dubu 7 da 291, sai dai sama da miliyan 8 sun warke.
Annobar ta fi yin ta’adi a Amurka, inda ta halaka mutane dubu 142 da 312, daga cikin miliyan 3 da dubu 915, da 780 da suka kamu da cutar, biye da Amurkan kuma Brazil ce da mutane dubu 81 da 487, yayinda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *