June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yawan duba wayar maza na iya jawo rabuwar aure – Laylah Othman

1 min read

A cewarta, me ya sa waya ke yawan kawo rabuwar aure? “Mene idan
matarka ta ɗauki wayarka ta yi waya da ita ko ta ɗauki hoto.
A tattaunawar da aka yi da Laylah, ta bayyana cewa ta yi aure har sau
biyu, amma ba ta ji daɗin zaman auren ba.
Ta ce tana da burin yin aure a nan gaba, ta ce ta yi auren har sau
biyu ba amma ba ta ji daɗinsa ba.
A cewarta, a halin yanzu tana da masoyi wanda ta ke sa ran aura,
kuma nan gaba kaɗan za ta ba mutane mamaki. Cikin wadanda suka turo saƙonni yayin tattaunawar, an tambayi
Laylah kan cewa bayan gidan abinci da kuma kayan ɗaki da take
sayarwa nan gaba kuma me za ta ƙara fitowa da shi?
A amsar da ta bayar, cewa ta yi “asibti, ina gina asibiti a Yobe yanzu
haka Insha Allah, ina so na kai musu asibitin da za su samu duk
wata kula da suke buƙata yadda ba sai sun je asibitin koyarwa na
Maiduguri ba”.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *