March 16, 2025

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

A dai-dai lokacin da iyaye ke bukatar bude makarantu Filayen jirgin sama 14 ne ke aiki a yanzu a Najeriya

1 min read

Filayen jirgin sama a Najeriya guda 14 ne suke aiki a yanzu domin
jigilar fasinja a cikin ƙasar.
Wannan ya biyo bayan kammala tantance ƙarin wasu filayen jirgin da
tawagar tantancewa ta hukumar NCAA ta yi.
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ya bayyana cewa daga
yanzu ba sai an nemi sahalewar gwamnati ba kafin tashin jirgi daga
filayen jiragen guda 14. Tun daga ranar Juma’a ne kuma aka samu
ƙarin adadin.
Filayen jirgin su ne:
Murtala Muhammad – Jihar Legas
Nnamdi Azikiwe – Abuja
Mallam Aminu Kano – Jihar Kano
Port Harcourt International Airport – Jiuhar Rivers
Sam Mbakwe – Jihar Imo
Maiduguri Airport – Maiduguri
Victor Attah Airport – Jihar Akwa Ibom
Kaduna Airport – Jihar Kaduna
Yola Airport – Jihar Adamawa
Margret Ekpo Airport – Jihar Cross River
Sultan Abubuakar Airport – Jihar Sokoto
Birnin Kebbi Airport – Jihar Kebbi
Yakubu Gowon Airport – Jihar Filato
Benin Airport – Jihar Edo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *