July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane biyar ciki hadda kananan Yara

1 min read

Wata mata mai ciki tare da ‘ya’yanta huɗu na cikin waɗanda suka rasa
rayukansu sakamakon ambaliyar ruwa a yankin Gwagwalada da ke
Abuja, babban Birnin Tarayyar Najeriya.
Matar ‘yar shekara 27 mai suna Habibat Hameed ta rasu tare da
yaranta; Latifat da Rahamat da Abdulateef da kuma Rabiu, a cewar
rahoton jaridar Daily Trust .
Hotuna da bidiyo da aka wallafa a Twitter sun nuna yadda ruwa ya
shafe gidaje da hanyoyin mota. Hotuna da bidiyo da aka wallafa a Twitter sun nuna yadda ruwa ya
shafe gidaje da hanyoyin mota.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *