Za’ayi wasan gasar premier kare jini buri jini tsakanin Manchester United da Leicester City a yau
1 min read
Manchester united wacce ke fatan Neman tikin gasar buga gasar zakarun turai na Champion league na shekara mai zuwa.
A gafe guda itama kungiyar kwallon kafa ta Leicester city a wasan na yau da zasu fafata da Manchester united a yau.