June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

‘Yan sandan sun sake yin arrangama da masu zanga-zanga

1 min read

‘Yan sanda a Amurka sun sake yin arrangama da fararen
hula yau lahadi a biranen kasar, bayanda dubban mutane
suka fito zanga-zanga bayan fusatar da suka yi, da shirin
shugaban kasar Donald Trump na aikewa da karin jami’an
tsaro zuwa biranen kasar. Trump ya bayyana aniyar aikewa da karin jami’an tsaron ne, ganin
yadda zanga-zangar nuna kyama kan cin zarafin fararen hula
musamman bakar fata da wasu ‘yan sanda ke yi taki ci taki cinyewa,
inda a lokuta da dama fada ke barkewa tsakanin mutane da jami’an
tsaro.
Biranen da dubban Amurkawa suka gudanar da zanga-zangar a yau
dai sun hada da, Austin, Texas, Louisville, Oakland, Los Angeles da
kuma New York, kuma a dukkanin biranen sai da ‘yan sanda suka yi
amfani da hayaki mai sa hawaye kan don tarwatsa masu zanga-

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *