June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Abubuwan da ba ku sani ba game da ciwon hanta na Hepatitis

1 min read

Binciken lafiya ya nuna cewa cutar hanta wato Hepatitis B ta zamo
cutar da ke kisa a boye.
Masana harkar lafiya sun ce cutar ta fi kisa fiye da cutar Malaria a
shekara.
Binciken ya ce kimanin mutane miliyan 257 ne ke fama da cutar
samfurin ‘B’ a duniya, kuma Najeriya na daga cikin kasashe biyar da
ke da kashi 60% na masu fama da wannan cutar.
An ware ranar 28 ga watan Yulin kowace shekara a matsayin ranar
ciwon hanta ta Hepatitis. Akan haka ne BBC ta yi nazari na
musamman a wannan bidiyon kan mece ce cutar da kuma yadda za
a kare kai daga kamuwa da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *