June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An Kama Wasu Da Ake Zargi Da Safarar Tabar Wiwi

1 min read

Kimanin kilo 240 na tabar wiwi
da aka nade a sinki-sinki ne hukumar yaki da fataucin
miyagun kwayoyi ta kasa wato OCRTIS ta kama a
hannun wasu diloli wadanda dubunsu ta cika bayan da
‘yan sanda suka gudanar da binciken kwakwaf a watan
babbar motar daikon kaya
Mataimakiyar darektan hulda da jama’a a hukumar
‘yan sanda ta kasa kwamishiniya Nana Aichatou
Ousmane Bako ta yi wa Muryar Amurka karin bayani a
lokacin da aka gabatar da wadanan diloli a gaban
manema labarai.
“Kwayar da suke dauke da ita sai da ta ketare wajen
kasa uku kafin aka gano su a yanzu.”
A cewar Bako “sai wanda ya san aikinsa zai iya gane
wadannan kwayoyin bisa yadda suka boyesu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *