June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jerin masallatan idi da lokutan da za’a gudanar da idi a gobe.

1 min read

Masallacin sheikh Haruna r
Rasheed dake Rijiyar Lemo layin Baure za’a gabatar da sallar idi da misalin 8:40 na safe.
Sanarwa daga Shugaban kwamitin masallacin Mlm usman mai Hula.

Masallacin Dakata , za a gudanar da Sallar Idi da Karfe 8:30 na safe in Allah ya kaimu.
Inshaa Allahu, za’a yi sallar idi a masallacin juma’a na Mahmud Gumi da ke Rano, da Æ™arfe 8 na safe.

Masallacin sabuwar Jami’ar Bayero za’a gabatar da sallah da misalin karfe 8:15 na safe.

Masallacin tsohuwar
Jami’ar Bayero dake nan kano karfe 8:15 na safe

Masallacin Darul Hadith dake Unguwar Tudun Yola za’a a gabatar sallah da misalin karfe 8:15.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *