July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Masallacin jami’u Ibadurrahaman 7:45 da sauran bayanin masallatai

1 min read

Masallacin sheikh Haruna r
Rasheed dake Rijiyar Lemo layin Baure za’a gabatar da sallar idi da misalin 8:40 na safe.
Sanarwa daga Shugaban kwamitin masallacin Mlm usman mai Hula.

Masallacin Dakata , za a gudanar da Sallar Idi da Karfe 8:30 na safe in Allah ya kaimu.
Inshaa Allahu, za’a yi sallar idi a masallacin juma’a na Mahmud Gumi da ke Rano, da ƙarfe 8 na safe.

Masallacin sabuwar Jami’ar Bayero za’a gabatar da sallah da misalin karfe 8:15 na safe.

Masallacin tsohuwar
Jami’ar Bayero dake nan kano karfe 8:15 na safe

Masallacin Darul Hadith dake Unguwar Tudun Yola za’a a gabatar sallah da misalin karfe 8:15.

*Sanarwar Sallar Idi Babba*

Kwamitin Masallacin Juma’a na *Ibadur Rahaman* Tudun Yola Layin Attahiru Jega, Na sanar da Al’ummar cewa za a Gudanar da Sallar Idi Babba a Masallacin Kamar Haka:

*Ranar* Juma’a 10 ga Zulhajj 1441/31/7/2020
*Lokaci* : Karfe 7:45 na safe
*Wuri* : Harabar Masallacin dake Tudun Yola GRA Layin Farfesa Attahiru Jega

_Allah ya bada ikon Zuwa ya karbi dukkan Ibdunmu Ameen_ ,

*Sanarwa*
*Auwal Zakari Ayagi*
_Sakataren Kwamitin Masallac
SALM YA AIKI MASALLACHN CHIRANCHI ZAAI SALLAH KARFE 8:30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *